An kashe yan kunar bakin wake 2 jiya Asabar suna kokarin shiga Maiduguri

An kashe yan kunar bakin wake 2 jiya Asabar suna kokarin shiga Maiduguri

An kashe yan kunar bakin wake na Boko Haram 2 suna kokarin shiga Maiduguri a ranan asabar, 11 ga watan Maris.

An kashe yan kunar bakin wake 2 jiya Asabar suna kokarin shiga Maiduguri

An kashe yan kunar bakin wake 2 jiya Asabar suna kokarin shiga Maiduguri

NAN ta bada rahoton cewa Victor Isuku na hukumar yan sanda jihar ya tabbatar da wannan rahoto.

Yace yan Boko Haram din sunyi kokarin shiga Maiduguri ne ta Umarari a Molai,kusada Damboa inda jami’an tsaro sukayi ram da su.

KU KARANTA: Fayose ya fito yayi magana game da rashin lafiyan Buhari

Yace: “ A ranan Asabar, misalin karfe 8:45 na dare, wasu yan mata yan kuna bakin wake, masu kimanin shekaru 18 sunyi yunkurin shiga Maiduguri ta hanyar Molai.

“Yayinda yan banga suka hangosu, kawai sai suka harbe su. Da wuri aka tura jami’an kawar da Bam na yan sanda domin hana Bam din tashi."

A bangare guda, kakakin hukumar sojin Najeriya, Birgediya Janar Sani Uskam Kukasheka ya sanar da cewa rundunar sojin Najeriya ta ceto mutane 211 daga hannun Boko Haram a wata sabiwar hari da ta kai.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel