Shugaba Buhari ya kafa tarihin a yau, ku karanta dalilai 3 na bambanta sauran yan siyasar Najeriya

Shugaba Buhari ya kafa tarihin a yau, ku karanta dalilai 3 na bambanta sauran yan siyasar Najeriya

Shugaba Muhammadu Buhari ya martani rade-raden masu fatanshi mutuwa a kwanaki da suka gabata da dawowarshi a yau, Juma'a, 10 ga watan Maris

Yayin da Shugaba Buhari yana samu jinya a garin Landan dake kasar Birtaniya, an bayar rahoto cewa mijin Aisha Buhari ya mutu. Amma, fadar shugaban kasa ta saki hotuna daban daban da suka musanta jita-jitar mutuwarshi.

KU KARANTA: Yadda jama'ar garin Daura suka gudanar da murnar dawowar shugaba Buhari (Hotuna)

A safiyar yau, Juma'a, 10 ga watan Maris ne Shugaba Buhari ya dawo kasa nan. Jirgin samarshi ta sauko a filin jirgin samar Kaduna.

Kafin yau, shugaban Najeriya ya karbi bakunci manyan yan siyasa a gidan shugaban Najeriya dake garin Landan. Kuma ya kira wasu shugabannin duniya da yana nan da rai, bai mutu ba.

Shugaba Buhari ya kafa tarihin a yau, ku karanta dalilai 3 ya bambanta sauran yan siyasar Najeriya

Shugaba Buhari ya kafa tarihin a yau, ku karanta dalilai 3 ya bambanta sauran yan siyasar Najeriya

A lokaci da ya bar kasar a watan Janairun bana na hutunshi, wasu yan Najeriya suka jin tsoro bisa lafiyarshi. Kuma, wasu yan jam'iyyar adawa musamman gwamnan jihar Ekiti ya fada cewa Shugaba Buhari bashi da karfi da lafiya zai jagorantar Najeriya.

Shugaba Buhari ya kafa tarihin a yau, ku karanta dalilai 3 ya bambanta sauran yan siyasar Najeriya

Shugaba Buhari ya kafa tarihin a yau, ku karanta dalilai 3 ya bambanta sauran yan siyasar Najeriya

A ra'ayoyin wasu yan Najeriya, shugaban kasan yayi abubuwa ban mamaki a yau domin ya dawo.

1. Shugaba Buhari ya cika alkawarinsa domin yawan yan siyasa basu da amana.

2. Ya jaddada cewa mataimakinshi Yemi Osinbajo zai ci gaba a matsayin mukaddashin shugaban kasa har zai koma cikin koshin lafiya.

3. Ya godewa kowa da kowa. Kuma ya kira ga yan Najeriya da su goyi bayan gwamnatinsa, cewa yana da soyayyan talakawa a zuciyarsa.

Ku kasance tare da mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Da anan https://twitter.com/naijcomhausa

Ku kalli bidiyon Shugaba Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel