Kamfanin Julius Berger ta kaddamar da aiki a filin jirgin sama Abuja

Kamfanin Julius Berger ta kaddamar da aiki a filin jirgin sama Abuja

- Jaridar Vanguard ta bada rahoton cewa an kaddamar da aiki a babban filin jirgin Saman Nnamdi Azikwe da ke Abuja

-Gwamatin tarayya ta bayyana cewa za'a fara aikin muddin an kulle filin jirgin sama

Kamfanin Julius Berger ta kaddamar da aiki a filin jirgin sama Abuja

Kamfanin Julius Berger ta kaddamar da aiki a filin jirgin sama Abuja

Jaridar Vanguard ta bada rahoton cewa an kaddamar da aiki a babban filin jirgin Saman Nnamdi Azikwe da ke birnin tarayya Abuja.

Dama gwamatin tarayya ta bayyana cewa za'a fara aikin baya an kulle filin jirgin saman a ranan Laraba 8 ga watan Maris.

Kamfanin Julius Berger da ke Abuja ne aka baiwa kwangilan yin aikin.

KU KARANTA: Buhari bai halarci sallan Juma'a ba

Gwamatin tarayya ta kebance kudi N5.8 billion domin yin gyaran.

Ministan harkokin jirgin sama , Hadi Sirika, ya bayyana wa majalisan dattawa cewa za'a bukaci kudi N1.34 domin gyara filin jirgin jihar Kaduna domin amfani idan aka kulle na Abuja.

Kana kuma yace hukumar jirgin kasa zata samu N100 million, hukumar FRSC, yan sanda, da NSCDC zasu samu N237.24 million, N325 million da million a Jere.

Kana kuma hukumar shiga da fice zata samu N113 million domin dsukan mutane a motoci daga Kaduna zuwa Abuja.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel