Abin dariya: Dalilin da ya sa Buhari ya dawo ranar Juma’a

Abin dariya: Dalilin da ya sa Buhari ya dawo ranar Juma’a

- Tolu Ogunlesi ya ce da gangar ne shugaba Buhari ya zabi ranar Juma’a domin ya kara hutawa sai mukaddashin shi, Yemi Osinbajo ya cigaba da aiki a matsayin shugaban kasa

- Ogunlesi ya sha dariya da ya ji dalilin da ya sa shugaba ya zabi ranar Juma’a na dawowan shi

- Buhari ya zabi ranar Juma’a domin ya kara hutawa

Abin dariya: Dalilin da ya sa Buhari ya dawo ranar Juma’a

Abin dariya: Dalilin da ya sa Buhari ya dawo ranar Juma’a

Baban yan’ sadarwa ‘social media’ ma shugaban kasa Muhammadu Buhari Tolu Ogunlesi ya sha dariya da ya ji dalilin da ya sa shugaba ya zabi ranar Juma’a na dawowan shi.

KU KARANTA: “Zan sake komawa nan bada daɗewa ba don a ƙara duba lafiyata” – Buhari

Ogunlesi ya ce da gangar ne shugaba Buhari ya zabi ranar Juma’a domin ya kara hutawa sai mukaddashin shi, Yemi Osinbajo ya cigaba da aiki a matsayin shugaban kasa.

Yace: "PMB ya fadi abin dariya cewar, da gangar ya dawo ranar Juma’a domin @ProfOsinbajo ya cigaba da aiki shi (PMB) ya samu ya kara hutu.”

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel