Shugaba Buhari zai dawo gobe Juma’a – Femi Adesina

Shugaba Buhari zai dawo gobe Juma’a – Femi Adesina

Shugaban Muhammadu Buhari zai dawo gobe, Juma’a. Wannan ya bayyana ne ta shafin sada zumunta da ra’ayin mai Magana da yawun shugaba kasa, Mr. Femi Adesina.

Shugaba Buhari zai dawo gobe Juma’a – Femi Adesina

Shugaba Buhari zai dawo gobe Juma’a – Femi Adesina

Karanta jawabin:

“Ana sa ran dawowan shugaban kasa, Muhammadu Buhari, gobe Juma’a, 10 ga watan Maris 2017.

Shugaban kasan ya bar kasan ne ranan 19 ga watan Junairu, 2017 domin hutu sannan ya ga likita. An jinkirta ranan dawowarsa ne bisa ga shawaran likitoci na cewa ya sake hutawa.

KU KARANTA: Hukumar INEC ta sanar da ranan zabe

Shugaba Buhari yana mika godiyarsa gay an Najeriya da kewaye wadanda sukyi masa addu’a da kuma mika gaisuwarsu.”

FEMI ADESINA

Mai Magana da yawun shugaban kasa

March 9, 2017.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?_rdr#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel