Kungiyar Miyetti Allah ta gargadi Fayose game da Buhari

Kungiyar Miyetti Allah ta gargadi Fayose game da Buhari

Kungiyar gamayyar jama'ar kabilun fulani makiyaya ta Miyeti Allah watau Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria (MACBAN) ta bakin shugabanta Alhaji Garus Gololo ta gargadi Gwamnan Ekiti Ayodele Fayose kan Buhari.

Kungiyar Miyetti Allah ta gargadi Fayose game da Buhari

Kungiyar Miyetti Allah ta gargadi Fayose game da Buhari

Shugaban na Miyetti Allah ya gabatar da wannan gargadin ne ga Gwamnan Ekiti musamman saboda yadda yake soki burutsu game da rashin lafiyar shugaba Buharin.

Wannan dai yana zuwa ne kwanaki kadan bayan an ruwaito cewa Gwamnan na Ekiti ya ce wai ba zai yadda Buhari lafiyar sa lau ba har sai ya kira shi a waya sun yi magana kamar yadda yakeyi da wasu mutane kasar.

A wani labarin kuma, Majalisar wakillai a jiya ta sha alwashin kaddamar da wani muhimmin bincike a ofishin mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo.

Majalisar ta cimma wannan matsayar ne bayan gama tafka muhara da tayi a kan kudin da dan majalisa Honourabe Mark Gbillah daga jihar Benue.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel