ASUU za ta fara gargadin yajin aiki a ranar Jumma'a

ASUU za ta fara gargadin yajin aiki a ranar Jumma'a

Kungiyar malaman jami'o'i, ASUU shiyar jami’ar Ibadan za ta fara gargadi yajin aiki a ranar Jumma'a, 10 ga watan Maris.

ASUU za ta fara gargadin yajin aiki a ranar Jumma'a

ASUU za ta fara gargadin yajin aiki a ranar Jumma'a

Kungiyar malaman jami'o'i, ASUU shiyar Jami'ar Ibadan ta ce shiyar na jiran amincewa kungiyar ta kasa kafin ta fara gargadin yajin aiki na mako daya.

Kungiyar ta bayyana wannan labari a wani taron gaggawa a karkashin jagorancin shugaban kungiyar shiyar Ibadan, Dr Deji Omole, a ranar Laraba, 8 ga watan Maris a Ibadan babban birnin jihar Oyo, ya ce za a yi wannan yajin domin nuna rashin amincewa da wasu kudaden da aka zare daga fensho da kuma albashi malaman.

KU KARANTA KUMA: Kalli makarantan da dalibai ke daukan darasi zaune a kasa a jihar Katsina (Hotuna)

Omole ya gargadi shugabanin jami’ar da su mayar wa malaman kudaden kafin ranar jumma’a, 10 ga watan Maris ko ta fuskanci yajin aiki.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?

Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?

Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?
NAIJ.com
Mailfire view pixel