An kulle wani kato akan laifin fyade na luwadi a jihar Kano

An kulle wani kato akan laifin fyade na luwadi a jihar Kano

A yau Alhamis, 9 ga watan Maris aka gurfanar da wani lebura dan shekara 30 da laifin yi a yaro dan shekara 11 fyade a kotun majistare dake zaune a jihar Kano.

An kulle wani kato akan laifin fyade na luwadi a jihar Kano

An kulle wani kato akan laifin fyade na luwadi a jihar Kano

Majalisar yada labaran Najeriya NAN ta bada rahoton cewa Alkalin kotun, Fatima Adamau, ta yanke hukuncin cewa za’a kulle Muntari Aliyu a kurkuku har sai ranan 18 ga watan Mayu kafin a cigaba da gurfanar.

KU KARANTA: An fara hakan man fetyr a jihar Bauchi

Abin zargin, wanda ke fuskantan laifin fyade mazaunin kauyen Hagawa ne, kararmar hukumar Bichi a jihar Kano.

Lauyan. Insp Aluta Mijinyawa, ya bayyanawa kotu cewa Muntari ya danne kaninsa cikin gidansa kuma yayi luwadi da shi.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato

Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato

Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato
NAIJ.com
Mailfire view pixel