Kotu ta yankewa yan sanda 2 hukuncin kisa akan laifin kisan yan kasuwa 6 a Apo

Babban kotun birnin tarayya Abuja, ta yankewa wasu tsaffin yan sanda 2 hukuncin kisa akan kisan wasu yan kasuwa inyamurai 6 a shekarar 2005.

Bayan shekaru 12, Kotu ta yankewa yan sanda 2 hukuncin kisa akan laifin kisan yan kasuwa 6 a Apo

Alkalin Jastis Ishaq Bello yace Ezekiel Acheneje da Baba Emmanuel na da laifin kisa kuma an yanke musu hukuncin kisa.

An bada rahoton cewa wannan karar ta samu koma baya sosai bia ga wasu kalubale wanda ya kunshi dakatad da karar, rashin samun shaidu kawosu daga kurkuku zuwa kotu.

KU KARANTA: Ana murna Buhari zai dawo wannan wata

Masu laifin sune: Danjuma Ibrahim, Nicholas Zakaria, Ezekiel Acheneje, Baba Emmanuel,da Sadiq Salami yayinda Otman Salami ya arce.

Jami’an yan sanda 8 sun bada shaidan cewa Ibrahim ne ya bada umurnin kisan yan kasuwan.

Kotu ta yankewa yan sanda 2 hukuncin kisa akan laifin kisan yan kasuwa 6 a Apo

Kotu ta yankewa yan sanda 2 hukuncin kisa akan laifin kisan yan kasuwa 6 a Apo

Wadanda aka kashe sune Ifeanyi Ozo, Chinedu Meniru, Isaac Ekene, Paulinus Ogbonna, Anthony Nwokike da Augustina Arebun wadanda dukkansu matasa ne.

Kotu ta yankewa yan sanda 2 hukuncin kisa akan laifin kisan yan kasuwa 6 a Apo

Kotu ta yankewa yan sanda 2 hukuncin kisa akan laifin kisan yan kasuwa 6 a Apo

Yan sandan sunyi ikirarin cewa maragayun barayi ne kuma su suka fara bude musu wuta. Kana sunki amsa hakkin aikata laifin.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel