Yadda wani mataimakin gwamna yayi zaman daɓaro yana jiran Osinbajo

Hotunan mataimakin gwamnan jihar Kaduna sun watsu a lokacin dayake zaman jiran mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo a wata ziyarar da zai kawo jihar Kaduna.

Yadda wani mataimakin gwamna yayi zaman daɓaro yana jiran Osinbajo

Yadda wani mataimakin gwamna yayi zaman daɓaro yana jiran Osinbajo

Mataimakin gwamnan jihar Kaduna Barnabas Yusuf Bala Bantex tare da jigajigan gwamnatin jihar da suka hada da sakataren gwamnatin jihar Balarabe Abbas, shugaban ma’aikatan gidan gwamnati da sauran jami’an gwamnati sun kwashe mintuna suna jira a filin tashi da saukan jirage na jihar Kaduna suna jiran isowar mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo.

KU KARANTA: Osinbajo ya sake kai ziyara jihar Kaduna, ya tarbi wani shugaban ƙasa

Yadda wani mataimakin gwamna yayi zaman daɓaro yana jiran Osinbajo

Yadda wani mataimakin gwamna yayi zaman daɓaro yana jiran Osinbajo

Dalilin ziyarar mukaddashin shugaban ita ce don gane ma idanunsa matsayin aikin da aka yi a filin jiragen kafin sakamakon karkatar da tashi da saukan jirage daga filin jiragen Abuja zuwa na Kaduna.

A wani labarin kuma, mukaddashin shugaban ya tarbi Firaiministan kasar Guinea Bissau Janar Umoru Sissco wanda ya kawo ziyara kasar Najeriya.

Ga sauran hotunan :

Yadda wani mataimakin gwamna yayi zaman daɓaro yana jiran Osinbajo

mataimakin gwamna, Sakataren gwamnati, shugaban ma'aikatan gidan gwamnati

Yadda wani mataimakin gwamna yayi zaman daɓaro yana jiran Osinbajo

Yadda wani mataimakin gwamna yayi zaman daɓaro yana jiran Osinbajo

Yadda wani mataimakin gwamna yayi zaman daɓaro yana jiran Osinbajo

Yadda wani mataimakin gwamna yayi zaman daɓaro yana jiran Osinbajo

Yadda wani mataimakin gwamna yayi zaman daɓaro yana jiran Osinbajo

Yadda wani mataimakin gwamna yayi zaman daɓaro yana jiran Osinbajo

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel