Kwatsam, abubuwar 6 da za su faru idan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo cikin watan Maris

Kwatsam, abubuwar 6 da za su faru idan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo cikin watan Maris

- Yawanci maganganu da sun zuba zai zama karya idan ya dawo da lafiya shi. Dole ne su nemi wani hanya daban kuma

- Sakatere kungiyar, Alhaji Musa Badamasi, ya ce za su yi adua wani akan wani domin komai ya zama dai dai idan ya dawo

- Osinbajo zai sauka a mukaddashin shugaban kasa

- Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai cigaba da fada akan cin hanci

- Yan jita-jita za su nemi wasu labarin ƙanzan kurege da za su dauka

Kwatsam, abubuwar 6 da za su faru idan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo cikin watan Maris

Kwatsam, abubuwar 6 da za su faru idan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo cikin watan Maris

An samu tabbacecen rahoto cewar, shugaban kasa Muhammadu Buhari zai dawo kasar Najeriya a wannan watan Maris daga kasar Ingila.

Rahoton ya nuna yadda yakamata ace ya dawo tun ranar 6 na watan Maris ama bai samu zuwa ba domin likitocin shi sun hana dadaren ranar 5 ga watan.

KU KARANTA: Osinbajo nada karfin shugabantan Najeriya - Aisha BuhariK

Yadda aka samu labari, su ma’aikatan gidan shugaban kasa na kan sama da kasa su ga cewar an dawo da shi kasan. Har sun tafi Landan da baban jirgi sama na shugaba ‘Boeing Business Jet 737, wadda ake ce ma ‘Airforce 001.’ Domin su dawo dashi kafin a rufe filin jirgin Abuja.

Wasu abubuwar 6 sun ko zama tabas za su faru idan shugaba ya dawo

1. Osinbajo zai sauka a mukaddashin shugaban kasa

Mukaddashin shugaban kasa zai koma aikin mataimakin shi yadda aka saba komai kokari da yake a yanzu.

2. Jami’yyar APC za su yi wa masu zubad da kiman su gwalo. Ana ta mika wa APC laifi akan yadda aka rufe maganan tafiyan shugaba Buhari. Idan ya dawo, sannan APC zai samu daman miyar ma kowa maganganu da anyi musu.

3. Yan jita-jita za su nemi wasu labarin ƙanzan kurege da za su dauka. Wasu suna samun cin abinci garion dauka labari kurege akan shugaban kasa, idan ya dawo, sais u koma aiki.

KU KARANTA: YANZU YANZU: Buhari ya kuma wani kiran waya mai muhimmanci daga Landan, kalli wanda ya kira

Yawanci maganganu da sun zuba zai zama karya idan ya dawo da lafiya shi. Dole ne su nemi wani hanya daban kuma.

4. Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai cigaba da fada akan cin hanci

Yana dawowa, zai ci gaba da kame kame mutane da su boye kudin kasar Najeriya ne domin baya fasa kan maganan shi.Da baya nan ma, ana kan tafiya da fadan bare idan ya dawo.

5. Matasa guda daga wani kungiyar ‘Buhari Youth Congress for Change’ guda 50,000 za su yi tafiya da adua da farin ciki akan dawowan shi. Matasa daga karamar hukumar Daura za su yi mishi adua da murna shi da kanshi ya ji daddi.

Sakatere kungiyar, Alhaji Musa Badamasi, ya ce za su yi adua wani akan wani domin komai ya zama dai dai idan ya dawo.

6. Wasu matasa guda I5,000 za su sake irin wannan taro da bai yu ba da aka yi kokari a yi shi da. Da sun yi niyan za su fita mishi maraba sai bai dawo ba. Ama yanzu sun a nan su shirin taron.

Kungiyar matasa na duk Najeriya,(NYCN) sun riga sun hada matasa 15000 domin taron

Malam Gambo Jagindi mataimakin shugaban NYCN ya bada shawara cewar matasa su fito su yi ma shugaba Buhari maraba da zuwa da kuma bashi goyon baya.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel