Osinbajo ya sake kai ziyara jihar Kaduna, ya tarbi wani shugaban ƙasa

Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya ziyarci jihar Kaduna a karo na biyu don gane ma idanunsa matsayin aikin gyaran filin sauka da tashin jirage na jihar.

Osinbajo ya sake kai ziyara jihar Kaduna, ya tarbi wani shugaban ƙasa

Osinbajo ya sake kai ziyara jihar Kaduna, ya tarbi wani shugaban ƙasa

Osnbajo ya smau tarba daga mataimakin gwamnan jihar Kaduna Barnabas Yusuf Bala Bantex da sakataren gwamnati Balarabe Abbas tare da sauran jami'an gwamnatin jihar.

Osinbajo ya kawo ziyarar ne a saboda rufe tashar filin jirgin sama dake Abuja da aka yi a jiya don fara gyaransa, da kuma karkatar da jiragen Abuja zuwa Kaduna, don haka ne yazo ya ga halin da filin jiragen sama na Kaduna yake ciki.

KU KARANTA: Yan bindiga sun buɗe wuta a gidan Olisa Metuh dake Abuja

Bugu da kari a yayin ziyarar tasa, mukaddashin shugaban ya samu ganawa da Firaministan kasar Guniea Biassau, Janar Umoru Sissco Embalo a Kaduna wanda ya kawo ziyara Najeriya.

Osinbajo ya sake kai ziyara jihar Kaduna, ya tarbi wani shugaban ƙasa

Osinbajo tare da Janar Umoru Sissco da mataimakin gwamnan jihar Kaduna Bala Bantex

Da wannan ziyarar tasa, Janar Umoru Sissco shine bako na farko daya fara sauka a garin Kaduna tun bayan rufe filin jiragen sama na Abuja.

Ga sauran hotunan nan:

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

NAIJ.com
Mailfire view pixel