Mutane sun kuranta haɗuwan dan baotar kasa da yan sanda a Zamfara - NYSC

Mutane sun kuranta haɗuwan dan baotar kasa da yan sanda a Zamfara - NYSC

- Yanzu an gano cewar, dan baotar kasa, Esi Uwakwe bai samu irin wannan duka ba a hannu dan sandan

- Rikicin ya taso ne da Esi Uwakwe ya yi wa yaron makaranta horon da ya jawo lahani, akan cewar ya yi laifi

- Suna kuma rokin mutane su nuna ma yan baotar kasa soyaiya da taimako kowani lokaci

- Uwakwe da kanshi ya nuna cewar ya ji dadi hanyar da maganan ya bi da kuma yadda NYSC suka shiga tsakanin

Mutane sun kuranta haɗuwan dan baotar kasa da yan sanda a Zamfara - NYSC

Mutane sun kuranta haɗuwan dan baotar kasa da yan sanda a Zamfara - NYSC

Hukumar NYSC sun karyata wani labarin dan baotar kasa da aka ce dan sanda ya mai duka a jihar Zamfara.

Acikin rahoto da NYSC ya fito da, bincike na kan tafiya kan maganan.

Akwai babanci a ainihin abinda ya faru da yadda mutane suke magana akan gizo gizo da aka nuna shi dan baotar kasan da bayan shi yankeke garin duka da dan sandan ya mishi.

Yanzu an gano cewar, dan baotar kasa, Esi Uwakwe bai samu irin wannan duka ba a hannu dan sandan. NYSC sun nuna cewar, idan wani abu ya faru da ko wani yan baota, za su tashi saiye domin karewan su. Suna kuma rokin mutane su nuna ma yan baotar kasa soyaiya da taimako kowani lokaci.

KU KARANTA: Yanzu nan: Rikicin ƙabilanci tsakanin Hausawa da Yarbawa a garin Ile Ife yayi sanadiyyar mutuwar mutum 5 da asarar dukiya

Rikicin ya taso ne da Esi Uwakwe ya yi wa yaron makaranta horon da ya jawo lahani, akan cewar ya yi laifi.

NYSC sun ce: “Bincike ya nuna cewar, dan baotar kasa na aiki ne a wani makaranta. Ya wuce kaidan shi na koya wa yara karatu sai ya kama horon wani yaro. Esi ya sa yaron ya yi rarrafe a kasa, wannan ne ya jawo ciwon giuwa ma yaron.

“Baban yaron bai ji dadi da abin Esi ya yi sai ya tafi wajen yan sanda. Anan ne dan sandan kuma ya mari dan baotar kasar. Dukan su ne suke da laifi a wannan magana.”

KU KARANTA: Jami'an DSS sun yi wa wani Limami duka har sai da ya makance

NYSC sun ko ji dadin yadda kwamishiona na hukumar yan sandan na jihar ya dauki mataki akan magana da ya kira kowa a ofishin shi ya kuma sansanta su. “Yanzu, dan sandan ya ba Esi hakuri komai kuma ya dawo dai dai,” inji hukumar NYSC.

Uwakwe da kanshi ya nuna cewar ya ji dadi hanyar da maganan ya bi da kuma yadda NYSC suka shiga tsakanin.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel