Sanatocin jam’iyyar PDP sun guji gayyatar shugaban jam’iyyar

Sanatocin jam’iyyar PDP sun guji gayyatar shugaban jam’iyyar

Sanatocin jam’iyyar adawa ta PDP sun guji gayyatar da shugaban jam’iyyar Ali Modu Sheriff ya masu.

Sanatocin jam’iyyar PDP sun guji gayyatar shugaban jam’iyyar

Sanatocin jam’iyyar PDP sun guji gayyatar shugaban jam’iyyar

Shugaban ‘yan marasa rinjaye a majalisar dattijan, Godswill Akpabio ya bayyana wa ' yan jarida cewa sanatocin jam’iyyar ba zai amsa gayyatar shugaban jam’iyyar PDP Ali Modu Shariff , bayan wani taron ganawa a majalisar a ranar Laraba, 8 ga watan Maris.

Sanata Akpabio ya ce, Mista Sheriff ya aika wa sanatocin takadar gayyatar a ranar Litini, 6 ga watan Maris, amma ya kara da cewa ba za su amsa gayyatar ba domin yin haka yana nufin goyon bayan bangaren shugaban.

KU KARANTA KUMA: Buhari ya kuma wani kiran waya mai muhimmanci daga Landan, kalli wanda ya kira

Mista Sherrif wanda ya samu tabbacin shugaban jam'iyyar a watan Fabrairu da ta gabata daga kotun daukaka kara shiyar Fatakwal babban birnin jihar Ribas.

Amma kwamitin rikon kwariyar jam’iyyar PDP a karkashin jagorancin Ahmed Makarfi ta munzanta hukunci yayin da ta yi alwashin daukaka kara a Kotun Koli.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel