Hukumar FRSC ta tura akalla ma'aikata 200 a hanyar Suleja zuwa Kaduna

Hukumar FRSC ta tura akalla ma'aikata 200 a hanyar Suleja zuwa Kaduna

- Hukumar FRSC na kasa shiyar Suleja ta tura fiye da ma'aikata 200 tare da motocin sintiri 15 don sintiri a babban titin Suleja zuwa Kaduna .

- Kwamandan ya ce ma'aikatar hukumar za su saka idanu kan direbobin motoci don tabbatar sun bi dokoki da ka'idoji hanya.

Hukumar FRSC ta tura akalla ma'aikata 200 a hanyar Suleja zuwa Kaduna

Hukumar FRSC ta tura akalla ma'aikata 200 a hanyar Suleja zuwa Kaduna

Hukumar kariyar hanya ta kasa FRSC shiyar Suleja ta tura fiye da ma'aikata 200 tare da motocin sintiri 15 don sintiri na sa’o’i 24 a kan babban titin Suleja zuwa Kaduna .

Kwamandan hukumar ta shiyar Suleja, Mista Olayinka Akande ya bayyana hakan a ranar Laraba, 8 ga watan Maris a wata hira da kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) a Suleja.

Kwamandan ya ce ma'aikatar hukumar za su saka idanu kan direbobin motoci don tabbatar sun bi dokoki da ka'idoji hanya.

KU KARANTA KUMA: Allah ya wa tsohon gwamnan yankin kudu maso yammacin Najeriya rasuwa

Akande ya gargadi masu motoci su kauce wa yi obalodi da kuma sakaci yayin da suke tuki, ya sake jaddada cewa duk wanda aka samu da laifi zai dandani kudansa a hannun hukumar.

A cewarsa: “Aikin mu musanma shi ne mu tabbata direbobin sun bi dokoki da ka'idojin hanya don hana hadarurruka”.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel