Rikcin ƙabilanci: Hausawa da Yarbawa sun gwabza a jihar Osun, mutane 5 sun mutu

Jama’an garin Ile Ife na jihar Osun sun tsere daga garin bayan wata fadar kabilanci data kaure tsakanin matasan Hausawa dana yarbawa.

Rikcin ƙabilanci: Hausawa da Yarbawa sun gwabza a jihar Osun, mutane 5 sun mutu

Rikcin ƙabilanci: Hausawa da Yarbawa sun gwabza a jihar Osun, mutane 5 sun mutu

Majiyar mu ta shaida mana cewar rikicin ya samo asali ne sakamakon wata sa’insa data shiga tsakanin wani bayarabe da wani bahaushe a unguwar Sabo dake garin Ife, wanda hakan ya kai su ga cacar baki.

Majiyar ta cigaba da shaida mana cewar fara cacar bakin nasu keda wuya, sai bahaushen tare da abokansa suka shiga dukan bayaraben, daga bisani aka shiga tsakaninsu.

KU KARANTA: Yadda Dasuki ya biya abokanansa naira biliyan 5.6 don siyo motocin yaki 22

Rikcin ƙabilanci: Hausawa da Yarbawa sun gwabza a jihar Osun, mutane 5 sun mutu

Rikcin ƙabilanci: Hausawa da Yarbawa sun gwabza a jihar Osun, mutane 5 sun mutu

Sai dai a ranar Larabar nan ne aka tashi da sabon rikici, inda rahotanni suka bayyana cewar an kashe mutane biyar tare da kone konen gidaje da shaguna, inda aka hangi mutane nata tserewa daga unguwar, sai dai ba’a tabbatar da wannan rahoton ba.

Rikcin ƙabilanci: Hausawa da Yarbawa sun gwabza a jihar Osun, mutane 5 sun mutu

Rikcin ƙabilanci: Hausawa da Yarbawa sun gwabza a jihar Osun, mutane 5 sun mutu

Duk kokarin da majiyar mu tayi na samun daman tattaunawa da kwamishinan yansandan jihar Mista Fimihan Adeoye ta wayar tarho yaci tura, sakamakon bai amsa kirar da aka yi masa ba

Rikcin ƙabilanci: Hausawa da Yarbawa sun gwabza a jihar Osun, mutane 5 sun mutu

Rikcin ƙabilanci: Hausawa da Yarbawa sun gwabza a jihar Osun, mutane 5 sun mutu

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Aisha Buhari zata karbi baƙoncin Buhari, Osinbajo tare da Ministocin Najeriya a ofishinta

Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?
NAIJ.com
Mailfire view pixel