Allah ya wa tsohon gwamnan yankin kudu maso yammacin Najeriya rasuwa

Allah ya wa tsohon gwamnan yankin kudu maso yammacin Najeriya rasuwa

Tsohon gwamnan yankin kudu maso yammacin Najeriya Janar Robert Adeyinka Adebayo ya rasu.

Allah ya wa tsohon gwamnan yankin kudu maso yammacin Najeriya rasuwa

Allah ya wa tsohon gwamnan yankin kudu maso yammacin Najeriya rasuwa

Marigayi Adebayo ya zama gwamnan bayan mutuwar Kanar Francis Adekunle Fajuyi a juyin mulki na 1966, ya kasance gwamnan yankin daga watan Agusta 4, 1966 zuwa Afrilu 1971.

An haifi tsohon gwamnan a shekara 1928 a kauyen Iyin Ekiti kusa da Ado Ekiti babban birnin jihar Ekiti.

KU KARANTA KUMA: Yunwa ta kashe mutane 110 a wannan kasa cikin sa’oi 48

Ya fara karatu a makaranta All Saints School, Iyin-Ekiti, kuma daga baya ya halarci Eko Boys High School da Christ School Ado Ekiti. Ya shiga makarantar horo na soja West African Frontier Force a shekara 1948 a matsayin rajimanti signaler. Ya kuma halarci makarantar horo na Officer Cadet a Teshie daga 1950 zuwa 1952 a kasar Ghana

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel