“Zaka bar saraota ka nemi takarai a Najeriya?” Wani ya tambayi Emir Sanusi

“Zaka bar saraota ka nemi takarai a Najeriya?” Wani ya tambayi Emir Sanusi

- Kafin aka nade shi a matsayin emir na Kano, Mallam Sanusi yayi gwamna na baban gidan kudi na Najeriya

- Emir ya ce ya amsa mishi cewar bai zai taba bar saraota ya dauki wani aiki ko ya nemi takarai ba

- Emir Sanusi ya yi alkawari cewar, zai rike amana da kuma Jagoran mutane yadda aka rubuta acikin Alqur’an mai girma

“Zaka bar saraota ka nemi takarai a Najeriya?” Wani ya tambayi Emir Sanusi

“Zaka bar saraota ka nemi takarai a Najeriya?” Wani ya tambayi Emir Sanusi

Wani ya wa emir Kano Sanusi Lamido Sanusi tambaya cewar, zai iya barin saraota shi ya nemi takarai a Najeriya.

Ya yi wannan tambaya ne akan ‘instagram’. Emir ya ce ya amsa mishi cewar bai zai taba bar saraota ya dauki wani aiki ko ya nemi takarai ba.

KU KARANTA: ‘Yan Siyasan da ke shirin tsayawa takara a zaben 2019

Sanusi ya ce: “Wani ya tambaye ni: Mai martaba, zaka iya barin saraotan ka, ka nemi takarai? Na ce mishi haha!"

Kafin aka nada shi a matsayin emir na Kano, Mallam Sanusi yayi gwamna na baban gidan kudi na Najeriya. A wajen nadin, emir Sanusi ya yi alkawari cewar, zai rike amana da kuma Jagoran mutane yadda aka rubuta acikin Alqur’an mai girma.

KU KARANTA: Rashin Imani: Ta hallaka jaririnta ta hanyar kulle shi a cikin jakar ‘Ghana-must-go’ (Hotuna da bidiyo)

Ya ce: “Na gode ma kowa, zan rike amana, zan kuma yin jagora a dai dai yadda Alqur’an mai girma ya nuna komai adini ku ko kabila.”

A yanzu, emir Sanusi na bada shawara akan yadda ya kamata kowa ya rike mata daya. Wannan shawara yana kan tayar da kura acikin yan Musulumi da duk bayani da Emir ya yi akai.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel