Sojoji sun kama wani sojan gona sanye da khaki sama da kasa

Wani mutum dake ikirarin shi hafsan soji ne inda yake yi ma sojoji sojan gona ya shiga hannun jami’an sojoji a Fatakwal, wani babban birnin jihar Ribas.

Sojoji sun kama wani sojan gona sanye da khaki sama da kasa

Sojoji sun kama wani sojan gona sanye da khaki sama da kasa

Wata ma’abociyar kafar sadarwa ta Facebook Nki Ru ce ta bayyana rahoton a shafinta, inda tace an kama sojan gonan ne a ranar Talata 7 ga watan Maris a mahadar titin Garrison, cikin birnin Fatakwal, jihar Ribas.

KU KARANTA: Ra’ayi: Dalilin daya sa yan shi’a basa son birnin Makkah

Sojoji sun kama wani sojan gona sanye da khaki sama da kasa

Sojoji sun kama wani sojan gona sanye da khaki sama da kasa

Kwantankwacin haka ya taba faruwa watannin kadan da suka shude a jihar Legas, sa’adda yansanda na musamman masu yaki da yan fashi suka yi arba da wani sojan gona yana satar baburan mutane.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel