Jihar Bauchi ta sa hannu ga wasu dokoki; kisan wadda an kama ya yi garkuwa na daga ciki

Jihar Bauchi ta sa hannu ga wasu dokoki; kisan wadda an kama ya yi garkuwa na daga ciki

- Wai doka kuma yana nan akan kowani hatsari kamar cin wuta; ko na gida ko na kamfani, fadowan jirgin sama, ambaliya ta ruwa, cizon maciji, cizon kare da arbin bindiga

- Hukunci garkuwan mutane a jihar Bauchi yanzu, zama ne a gidan yari har abada

- Duk wadda ya yi ƙwace, ya rude, ya kinkimo wani domin ya karbi fansa ko da makami ko babu ya yi laifi na garkuwa

Jihar Bauchi ta sa hannu ga wasu dokoki; kisan wadda an kama ya yi garkuwa na daga ciki

Jihar Bauchi ta sa hannu ga wasu dokoki; kisan wadda an kama ya yi garkuwa na daga ciki

Hukumar Bauchi ya sa hannu a wasu dokoki kamar garkuwa, wadda hukunci shi kisa ne, hatsari da arkan kama kifi.

Gwamna Mohammed Abdullahi ya saka hannu ranar Litini da ta wuce yadda baban hukumar doka da kwamishiona na hukunci, Mallam Ibrahim Umar ya fada arana Talata da yana ma yan labarai bayani.

KU KARANTA: Hukumar FRSC ta kama motoci 238 a Bauchi bisa na’urar gudun iyaka

Hukunci garkuwan mutane a jihar Bauchi yanzu, zama ne a gidan yari har abada. Idan kuma mutumin da aka yi garkuwan shi ya mut, dole ne a kashe wadda ya yi grakuwan.

Umar ya ce: “Duk wadda aka kama zai tafi kurkuku har abada ko kuma fiskanci hukunci kisa idan wannan ya mutu.”

Yadda ya yi bayani, duk wadda ya yi ƙwace, ya rude, ya kinkimo wani domin ya karbi fansa ko da makami ko babu ya yi laifi na garkuwa.

KU KARANTA: Za ayi wata mahaukaciyar yunwa a Najeriya

Jihar ya kuma sa hannu a doka cewar, a rika amsa da wuri kuma kiwon muatne da sun yi hatsari a kyauta acikin sa’o’i 24 da ya faru.

Ya ce gwamnati zai ajiye a kowani asibiti wajen kula da wuri ma wadda sun yi hatsari, da wajen ajiya jinni hadai da mutanen da sun kwarance da kuma kayayyakin aiki.

Ya ce: “Dokan ya fada cewar, jihar Bauchi zai dauki nauyin duk kashe kashen kudi da alamarin ke bukata a duk jihar.“Idan an gan wani asibiti da bai bi duk doka nan ba, hukunci na nan daidai na gorgodo,” ya ce.

Wai doka kuma yana nan akan kowani hatsari kamar cin wuta; ko na gida ko na kamfani, fadowan jirgin sama, ambaliya ta ruwa, cizon maciji, cizon kare da arbin bindiga.

Dokan kifi anyi ne domin kara lafiya mutane da kuma kar a rika zuba abin lahani acikin ruwa.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?

Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?

Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?
NAIJ.com
Mailfire view pixel