Sabuwar dokar Trump zai tsananta rayuwan gudun hijra – Majaliar dinkin duniya

Sabuwar dokar Trump zai tsananta rayuwan gudun hijra – Majaliar dinkin duniya

Kwamitin majalisar dinkin duniya akan yan gudun hijra, Filippo Grandi yace sunyi matukar damuwa da sabuwar dokar da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya rattaba hannu ranan Litinin saboda zai tsananta rayuwan yan gudun hijra.

Sabuwar dokar Trump zai tsananta rayuwan gudun hijra – Majaliar dinkin duniya

Sabuwar dokar Trump zai tsananta rayuwan gudun hijra – Majaliar dinkin duniya

Yace: “Yan gudun hijra mutane ne wadanda yaki ya kora daga muhallansu, fitina da kuma cecen rayuwa ne ya sa suka je wasu kasashe domin neman sauki da rayuwa.”

“Abinda yafi muhimmanci shine kare mutanen da suka gudu saboda yaki, kuma abinda zamuyi kenan.

KU KARANTA:

“Kwamitin UNHCR ta kasance abokiyar alakar kasar Amurka na lokaci mai tsawo wajen neman mafita gayan gudun hijra, kuma muna sa ran cigaba da wannan hadin kai,”

“Mutan kasar Amurka sun taka rawan gani wajen kawo cigaban duniya ta hanyar taimakawa mutane, ta hanyar taimakon yan gudun hijra da kuma tarban yan gudun hijra cikin mutanci da karamci.”

Maganan Grandi na zuwa ne bayan shugaban kasar Amurka ya rattaba hannu akan dokar haramtawa mutanen kasashen Iran, Libya, Syria, Somalia, Sudan da Yemen shiga kasar Amurka

https://twitter.com/naijcomhausa

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato

Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato

Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato
NAIJ.com
Mailfire view pixel