Za a kashe N5b ga aikin gyaran tashar jirgin saman Abuja

Za a kashe N5b ga aikin gyaran tashar jirgin saman Abuja

- Gwamnatin Najeriya ta ce za ta kashe sama da Naira biliyan 5 ga aikin gyaran tashar jiragen saman Abuja da aka rufe har sai an kammala gyara musamman titin da jirage ke tashi da sauka

- Sannan za a kwashe watanni shida ana gudanar da aikin gyaran filin jirgin, kamar yadda Ministan sufurin jiragen sama Hadi Sirika ya shaidawa manema labarai

Za a kashe N5b ga aikin gyaran tashar jirgin saman Abuja

Za a kashe N5b ga aikin gyaran tashar jirgin saman Abuja

Sai dai Ministan ya ce makwanni shida za a yi ana aikin titin jirgin da ke matukar bukatar gyara.

A wani labarin kuma, Majalisar wakillai karkashin jagorancin Yakubu Dogara a jiya sun sanar da kafa wani kwamitin da zai yi duba ga bayanan da ke fito daga kano na muzgunawa masoyan Kwankwaso.

Shi dai Rabi'u Kwankwaso wanda ke zaman tsohon Gwamnan jihar tare da masoyan sa na fuskantar matsi da muzgunawa daga gwamnatin jihar a yan kwanakin nan.

Haka ma dai majalisar ta wakilai ta sanar da bayar da takardar sammaci zuwa ga shugaban yan sandan Najeriya da kuma kwamishinan yan sandan jihar ta Kano domin su zo su bayar da ba'asin me ke faruwa a jihar.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel