Gwamnatin Buhari ya rikita komai, gyara za mu yi a 2019 – Inji ciyaman PDP na Adamawa

Gwamnatin Buhari ya rikita komai, gyara za mu yi a 2019 – Inji ciyaman PDP na Adamawa

- Jam’iyyar PDP zai ba ma kowa a Najeriya karatu a kyauta tun da duk damuwar kasar ya taso ne daga rashin ilimin

- Duk abin arziki da ke jihar Adamawa yau, PDP su kayi, makarantu jami’a guda 12 dake Arewa, makarantu almajirei a duk kasar Najeriya

Gwamnatin Buhari ya rikita komai, gyara za mu yi a 2019 – Inji ciyaman PDP na Adamawa

Gwamnatin Buhari ya rikita komai, gyara za mu yi a 2019 – Inji ciyaman PDP na Adamawa

Ciyaman jam'iyyar PDP na jihar Adamawa, Abdulrahman Bobboi ya nuna damuwan shi akan yadda wannan mulki ke tafiya.

Da yana magana da yan labarai kwanan nan ya ce idan su (PDP) suka dawo a shekara 2019, jam’iyyar PDP zai ba ma kowa a Najeriya karatu a kyauta tun da duk damuwar kasar ya taso ne daga rashin ilimin.

KU KARANTA: Najeriya bata bukatar ministan lafiya da ministan noma – Atiku

In ji shi wai, lokacin mulkin PDP, abubuwar ba su lallace aka ba

Ya ce: “Rashin ilimi damuwa ne musanma a ko wani ko wani kasa. Wannan gwamnati ya say a yi wuya ma mutane su samu abinci so uku a ranar guda su ci bare su biya kudin makaranta.

“Mu na kan aiki akan wadda za su rike mana shanin tattalin arziki domin gina hanyar na samu kudi a jihar idan muka karbi mulki.”

Ya kara cewar duk abin arziki da ke jihar Adamawa yau, PDP su kayi, makarantu jami’a guda 12 dake Arewa, makarantu almajirei a duk kasar Najeriya. Wai an yi duk wannan domin kare kasar ne daga ciwon rashin ilimi.

Inji Bobboi wai duk kudin abinci da man fetur sun yi sama a zamani Muhammadu Buhari kuma za su dawo dashi kasa idan su ka dawo a 2019.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel