Gwamnatin tarraya ya karyata rahoton ƙungiyar kare hakkin ɗan adam

Gwamnatin tarraya ya karyata rahoton ƙungiyar kare hakkin ɗan adam

- Wannan magan ya bulo lokacin da minista na harkan kasar waje na miyar wa kungiyar magana

- Ba za mu bari haikace haikacen yan ta’adda ya samu wuri ba komin horo na ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam

- Najeriya bai rike hakkin mutane ba wajen tayar ma yan ta’adda kamar Boko Haram

Gwamnatin tarraya ya karyata rahoton ƙungiyar kare hakkin ɗan adam

Gwamnatin tarraya ya karyata rahoton ƙungiyar kare hakkin ɗan adam

Gwamnati na tarraya ya hada aikace-aikacen ta yan Shia da na yan ta'addancin Boko Haram. Sun kuma karyata rahoto na kungiyar kare hakkin dana dam akan cewar, Ba za su yan Shia su samu wuri yadda Boko Haram su ka samu ba.

KU KARANTA:Wata sabuwa: Trump zai hana Musulmai shiga Amurka

Gwamnatin tarraye ta ce ba babanci harkan yan Boko Haram da sun hallaka mutane fiyar da 100,000 tun shekara 2009 da su yan Shia da su ma na shirin zuwa da nasu.

Wannan magan ya bulo lokacin da minista na harkan kasar waje na miyar wa kungiyar magana.

Kungiyar ta bada rahoto cewar, gwamnatin Najeriya bai rike hakkin mutane ba wajen tayar ma yan ta’adda kamar Boko Haram, Shia da kuma Biafra. “Ba za mu bari haikace haikacen yan ta’adda ya samu wuri ba komin horo na ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam,” ma'aikatar gwamnati ya ce.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel