Osinbajo ya gana da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya (Hotuna)

Osinbajo ya gana da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya (Hotuna)

Mukaddashin Shugaban kasa Yemi Osinbajo ya karbi bakoncin tawagar kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, MDD a fadar shugaban kasa a Abuja.

Osinbajo ya gana da kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya

Osinbajo ya gana da kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya

Mukaddashin Shugaban kasa Yemi Osinbajo ya gana da mambobin kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, MDD a fadar shugaban kasa a Abuja, a ranar Litinin, 6 ga watan Maris.

A cikin wata sanarwar mai ba mataimakin shugaban kasa shawara kan labarai da kuma hurda da al’umma, Laolu Akande, mukaddashin Shugaban kasa Yemi Osinbajo ya ce: “Dole ne mu tashi tsaye tare da adin gyiwar duniya yadda za a magance wadannan sabon kalubale”.

Osinbajo ya gana da kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya

Osinbajo ya gana da kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya

Tawagar kwamitin sun isa Najeriya a ranar Lahadi, 5 ga watan Maris don ganin yadda lamarin tsaro yake a yankuna Lake Chadi Basin.

Kwamitin sun gana da shugabanin yankin arewa maso gabas a Maiduguri babban binin Jihar Borno cibiyar 'yan Boko Haram da kuma wasu sansanin ‘yan gudun hijira.

KU KARANTA KUMA: Likitoci sun ki ba shugaban kasa Buhari takardan sallama daga asibiti

Tawagar ta kuma ziyarci ministan kasafin kudin Udoma Udo Udoma a ofishinsa.

Osinbajo ya gana da kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya

Osinbajo ya gana da kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya

Wannan shi ne karo na farko da kwamitin tsaro na Majalisa Dinkin Duniya MDD ta ziyarci Nijeriya.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel