Asirin faston da yayi kira a kashe Fulani ya tonu

Asirin faston da yayi kira a kashe Fulani ya tonu

- Asirin wani sanannen Fasto ya tonu bayan da aka samu labarin cewa ya yaudari wata Budurwa da yi mata karyar zai aure ta

- Faston dai ya taba kira da a kashe makiyaya Fulani duk inda aka gan su a kusa da harabar sa

Asirin Faston da yayi kira a kashe Fulani ya tonu

Asirin Faston da yayi kira a kashe Fulani ya tonu

Fasto Johnson Sulaiman Limamin cocin nan na ‘Omega Fire’ yana cikin tsaka mai wuya bayan da aka kama sa yana alaka da wata Budurwa Stephanie Otobo wanda ta ke karar sa a kotu bayan ya yaudare ta.

Yanzu haka dai an kama wannan Budurwa Stephanie Otobo a Legas. Kuma ana shirin fara shari’a ne da ita a wani kotun majistare da ke Garin na Legas. Jaridar nan ta Sahara Reporters ce dai duk tayi wannan aiki.

KU KARANTA: Obasanjo ya gina wani masallaci

Asirin Faston da yayi kira a kashe Fulani ya tonu

Asirin Faston da yayi kira a kashe Fulani ya tonu

Budurwar tana karar wannan babban Limami bayan da tace ya yaudare ta inda yayi mata karyar zai aure ta ya rika lalata da ita. Faston dai ya taba cewa a kashe makiyaya Fulani duk inda aka gan su a kusa da harabar sa har ta kai Jami’an DSS sun yi ram da shi.

A Amurka kuma jiya Litinin ne shugaba Donald Trump na kasar ya sanya hannu a wata doka da za ta hana wasu ‘yan kasashen Musulmai shigowa cikin kasar Amurka. A baya dai shugaban kasa Donald Trump yayi wannan yunkuri sai dai ya gamu da cikas daga kotun kasar.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel