Hukumar FRSC ta kama motoci 238 a Bauchi bisa na’urar gudun iyaka

Hukumar FRSC ta kama motoci 238 a Bauchi bisa na’urar gudun iyaka

Hukumar kariyar hanya na kasa FRSC ta cafke wasu motoci 238 a Bauchi babban birnin jihar bisa na’urar gudun iyaka tsakanin watan Fabrairu 1 zuwa Mari 5, saboda rashin na’urar gudun iyaka.

Hukumar FRSC ta kama motoci 238 a Bauchi bisa na’urar gudun iyaka

Hukumar FRSC ta kama motoci 238 a Bauchi bisa na’urar gudun iyaka

Kwamandan hukumar shiyar Bauchi, Mr Abdurrazak Najume, ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) a Bauchi a ranar Litinin, 6 ga watan Maris cewa, kungiyar zai yi iya kokarin ta don aiwatar da umarnin.

Kwamandan ya ce FRSC ta gana da shugabanin kungiyar ma'aikatan sufuri na kasa (NURTW) don yi aiki da dokokin.

KU KARANTA KUMA: Gwamnatin jihar Borno zai bude wasu sabbin gidaje, makarantu da kuma asibitoci

"Kafuwar na’urar gudun iyaka batu ne mai matukar tsanani domin mafi yawan motocin ‘yan kasuwa suna sakaci da yawan guje-guje wadda ke jawo hallaka ga fasinjoji”.

Mista Adamu Sule, Shugaban NURTW ta shiyar jihar Bauchi, ya bayyana cewa, kungiyar shirin samun na'urar domin ga membobinsa.

Ya ce da yawa cikin direbobi ba za su iya saya na'urar ba domin farashin na'urar wadda ake sayarwa 40,000.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel