Gwamnati na kyautan na'ura ga ‘yan Nijeriya, yadda za ka iya samu naka

Gwamnati na kyautan na'ura ga ‘yan Nijeriya, yadda za ka iya samu naka

Shirin gwamnatin tarayya domin samar wa matasa aiki yi “N-Power Scheme” ta fara bayar da kyautar na’urori ga wanda suka ci nasara a wurin tantancewa.

Gwamnati na kyautan na'ura ga ‘yan Nijeriya, yadda za ka iya samu naka

Gwamnati na kyautan na'ura ga ‘yan Nijeriya, yadda za ka iya samu naka

A cikin wata sanarwa a kan yanar gizo, hukumar ta ce:

Duk wadda ya ci nasara a wurin tantancewar aiki zai iya shiga yanar gizo ta hukumar ya sabi duk na'urar da yake bukata.

A nan kasa ne wasu muhimman bayanai da ake bukatar ka yi kafin ka zabi na'urar da zai taimaka a yayin gudanar da aikin ka.

1. Akwai kimani na’urori guda tara (9) wanda saku iya zaba da ciki. Ku tabbatar da cewa kun dauki na'urar da zai hamfane ku.

2. Ku lura da cewa zaben na'urar ne ta karshe kuma ba za a iya canza da zarar ka zabi wanda ka ke zo. Saboda haka, yana da muhimmanci ka karanta bayanai na’urar da kyau.

KU KARANTA KUMA: Gwamnatin tarayya ta kwace kudin Diezani Alison-Madueke biliyan N34bn

3. Akwai wata shirin gwamnatin tarayya wadda ta dauki nauyin wannan na'urarka kamar yadda ya zama wajibi a cikin kayan aiki da kuma ilmantarwa.

4. Ku lura da cewa farashin na’urorin sun babanta da juna, duk wanda ya zabi na’urar da adadin ta yafi bisa ga talafawar gwamnati za ya biya karin kudin wadda za a cire daga kowane wata a cikin albashin har tsawon wannan shirin, ba wucewa watanni 20 ba.

KU KARANTA KUMA: Trump yace Obama ya kashe Amurka

Za a iya samu bayyanai filla-filla a gaban shafin na'urorin da kuma cikakken bayani a kan kudin da za a cire daga kowane wata.

Kyauta ne wadannan na'urorin:

- Brian N-Power iPad 1

- Floss Signature Tablet

- Zinox Zpad Tablet

- Samsung Tab E

- Afrione 2in1

- RLG Tablet

Duk wanda ya zabi wasu baya wadannan na'urorin da aka jera a sama za a cire karin a cikin albashin sa daga kowane wata.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Aisha Buhari zata karbi baƙoncin Buhari, Osinbajo tare da Ministocin Najeriya a ofishinta

Aisha Buhari zata karbi baƙoncin Buhari, Osinbajo tare da Ministocin Najeriya a ofishinta

Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?
NAIJ.com
Mailfire view pixel