Fadar Shugaban kasa ta gagara biyar bashin wutar lantarki

Fadar Shugaban kasa ta gagara biyar bashin wutar lantarki

Fadar Shugaban kasa har yanzu ba ta biya lissafin miliyan 552 na bashin wutar lantarki ba

Fadar Shugaban kasa ta gagara biyar bashin wutar lantarki

Fadar Shugaban kasa ta gagara biyar bashin wutar lantarki

Fadar shugaban kasa ta ci bashin naira miliyan 552 na wutar lantarki, babban sakataren fadar shugaban kasa, malam Jalal A. Arabi ya bayyana wannan labari.

Malam Arabi ya bayyana haka ne a lokacin da yake bayani akan kasafin kudi na fadar shugaban kasa 2017 da wasu kwamitin majalisar dattijai a ranar Alhamis,16 ga watan Fabrairu.

A kan cajin wutar lantarki, Arabi ya bayyana cewa, miliyan 45.3 aka amince a kasafin kudin ta shekara 2016, Jararidar Nation ta ruwaito.

KU KARANTA KUMA: Jarumar ‘Yar wasan kwaikwayo ta rabu da Mijin ta

Ya ce, lissafin kudin wutar lantarki na 2016 kadai kamar yadda kamfanin wutar lantarki na Abuja (AEDC) ta rarraba, fadar shugaban kasa na Abuja na da miliyan 252 tare da wani bajimi alhaki na kan miliyan 300 na gidan gwamnatin tarayya ta jihar Legas.

Babban sakataren ya lura da cewa kudin da aka ware a kasafin kudi a cikin shekara ta 2016 ba zai iya biyar kudadin ba.

Mun sanya kudi Jimlar miliyan 319.6 a cikin kasafin kudi na 2017 wadda za a yi amfani da ita wurin biyar kudin wutar da kuma rage cikin tsohon basussukan.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose
NAIJ.com
Mailfire view pixel