Trump yace Obama ya kashe Amurka

Trump yace Obama ya kashe Amurka

Sabon shugaban kasar Amurka Donald Trump yace bai gaji komai ba sai kwamacala daga mulkin tsohon shugaba Barrack Obama.

Trump yace Obama ya kashe Amurka

Trump yace Obama ya kashe Amurka

Sabon shugaban kasar Amurka Donald Trump ya koka da yadda ya karbi mulki daga hannin tsohon shugaba Barrack Obama. Trump ya bayyana haka ne a wata hira da yayi da ‘yan jarida na kasar.

Donald Trump ya kuma bayyana Alexander Acosta na Jihar Florida a matsayin wanda zai nada Ministan kwadado na kasar. Kwanan nan ne dai mai ba Trump shawara game da harkokin tsaro na kasar yayi murabus bisa wasu zargi.

KU KARANTA: Wani Farfesa ya musulunta a Turai

Shugaba Donald Trumo yace a game da tattalin arziki Amurka ta shiga uku don kuwa ayyuka da dama suna barin kasar zuwa makwabta Mexico. Sai dai shugaban ya sha alwashin shawo kan lamarin ba da wasa ba. Trump ya kuma koka da karancin albashin Ma’aikata yace duk ana bukatar gyara.

Kwanan nan ne Fadar shugaban kasar na White House ta tabbatar da cewa shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya yayi magana da shugaban kasar Amurka Donald Trump a waya da kuma yadda suka yi a tattaunawar ta su.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Buhari yayi waya da shugaba Trump na Amurka

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?

Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?

Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?
NAIJ.com
Mailfire view pixel