Wasu jihohin arewa na fuskantar tsadar man fetur

Wasu jihohin arewa na fuskantar tsadar man fetur

Mai fetur ya kai N164.09 da kowace lita a jihar Borno da sauran su.

Wasu jihohin arewa na fuskantar tsadar man fetur

Wasu jihohin arewa na fuskantar tsadar man fetur

Duk da matsalar koma bayan tattalin arziki da kasar ke fuskantar jama’a masu amfani da mai fetur a jihohin Borno, Oyo da Ebonyi na fuskantar wata tsadadan mai fetur inda suke biya N164.09, N161, da kuma N156.47 da kowace lita a watan Janairu da ta gabata 2017.

Wannan ta saba wa kayyade farashin N145 da kowace lita kamar yadda hukumar kula da farashin mai fetur (PPPRA) ta sanar.

Bayan haka, an sayar da lita na kananzir a N647.62 a jihar Sokoto, N625.00 a Niger da kuma N560.19 a Edo a cikin wannan watan.

KU KARANTA KUMA: Kungiyoyin kwadago yi ma Buhari wannan kashedin (Karanta)

Bayan tabbacin da aka samu daga kamfanin samar da man fetur ta kasa (NNPC), cewa ta somar da wata matakan raya samar da man fetur, dizal, kuma kananzir a kasar.

A cewar babban Daraktan NNPC Saidu Mohammed, NNPC zai aika da cikakken jerin yan kasuwar wanda suke da hannu ga karkatar da man dizal da kananzir ga jami’in tsaro.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?

Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?

Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?
NAIJ.com
Mailfire view pixel