Tsohuwa ta ke yarinya musulumi kotu domin tana tura ma yaronta hotuna da basu dace ba

Tsohuwa ta ke yarinya musulumi kotu domin tana tura ma yaronta hotuna da basu dace ba

- Kashiefa ma tace Emile yana da laifi; cewar tun da ta haife yarinya, bai biya komai akan shi ba

- Matar, Jennifer Adams tace yaronta ya rabu da Kashiefa Davids mai shekaru 33 tun wata uku na baya

- Jennifer tana fada cewar, tun da su ka haife yariyan, bata taba ganin ta ba dan sun rabu da fada ne

Wata sohuwa ta ke yarinya musulumi kotu domin tana yawan tura ma yaronta hotuna da basu dace ba

Wata tsohuwa a Cape Town kasan Kudunci Afirika mai shekaru 62 ta ke wata yarinya kotu akan cewa tana tura ma yaron ita tsohuwar hotuna da su kamata ba.

Ita yarinya, buduruwa yaron ta ne a da. Tsohuwar mata ta ke ta kotu ne domin tana yawan tura ma yaronta hotuna da zai sa shi ya rikice ta hanyar.

KU KARANTA: Kotu ta yanke hukunci game da rashin halaccin sa 'hijab'

Matar, Jennifer Adams tace yaronta ya rabu da Kashiefa Davids mai shekaru 33 tun wata uku na baya. Bayan aka ne ta fara tura mishi hotunan da ta bar jikinta abude.

Yaron tsohuwar, Emily da budurwansa na da suna da yarinya mai watani 6 tare.

KU KARANTA: An kama wasu gungun ýan yankan-kai ɗauke da sabbin kawunan mutane dayawa

Kakan ta ce: “Kashiefa musuluma ce, ya zata rika tura irin wayanan hotuna tana barin jikinta waje. Ta na yimishi horo, tana kuma damun shi.”

An ko fitar da hotuna dan kowa ya gani. Daya hoton na nuna bayan mace da bata sa kaya ba kuma tana konce akan wani kato namiji.

KU KARANTA: Malamin Jami’a ya aikata ma ɗalibarsa mummunan aika aika

Kashiefa ma tace Emile yana da laifi; cewar tun da ta aife yarinya, bai biya komai akan shi ba.

Acikin wani sakon waya, ta ce: “Idan ta na bukatanka, baka wajen, bata damu ba, Kashiefa ta fita batunka.”

Ta na fadi kama tana yi da wat aba da kanta ba.

Tsohuwar da bacin rai, ta ce wai se yaron ta ya je kan facebook kafin ya ka gan hoto yarinya da suka aifa. Kashiefa ta ki tayarrda da duk laifin hada maganar tura banzan hoto ma Emily. “Ban ma san karshen da na taba magana da shi. Kashiefa ta ce.

Yan sanda sun ce da gaske an kawo kara, basu kama kowa ba tukun.

Asali: Legit.ng

Online view pixel