Wani dan sanda ya sha karen duka

Wani dan sanda ya sha karen duka

Wani matashi ya barke wa wani dan sanda tufafi a wata harangama da ta auku a tsakanin su.

Wani dan sanda ya sha uban duka

Wata Kotun Majistare a Okitipupa a jihar Ondo ta ci taron wani mutum mai shekaru 33, Rant Netufo na kudi naira 500,000.

Rundunar 'yan sandan Najeriya sun gufanar da Netufo a kotun a ranar Talata, 7 ga watan Fabrairu.

An zargi wannan mutum da barke tufafin dan sanda mallakar wani sufeto Seyi Masewonu, wanda ya ke shashin ‘yan sanda a garin Okitipupa.

KU KARANTA KUMA: Wani gwamna ya kai ziyara asibiti, abun da ya gani zai baka takaici

A lokacin da aka koma sauraran maganan, mashawarta Zadakiya Orogbemi ya shaida wa kotun cewa a deden lokaci 8.30 pm watan Janairu 9 wannan al’amarin ya faru.

Orogbemi ya ce lamarin wanda ya faru a babban titin asibitin a garin Okitipupa ya haramta.

Bayan saurara , shugaban alkalin kotun Banji Ayeomoni ya yanka wa mutumi mai laifin kudin beli N500,000.

Ayeomoni kuma ya dakatad da al'amarin zuwa ga ranar Litinin, 13 ga watan Fabrairu domin ci gaba da sharia.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim
NAIJ.com
Mailfire view pixel