Za a samar wa tsohon shugabanin motoci

Za a samar wa tsohon shugabanin motoci

Gwamnatin tarayya ta yi kasafin kudi miliyan 400 domin ciyar motocin ga tsohon shugabannin kasar Nigeria.

Za a samar wa tsohon shugabanin motoci

Za a samar wa tsohon shugabanin motoci

Gwamnatin tarayya ta yi kasafin kudi miliyan 400 domin ciyar motocin ga tsohon shugabannin kasar Nigeria a shekara ta 2017.

Wannan yana kunshe ne a cikin kiyasta ta ofishin Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF) na 2017.

A bayanin sakataren gwamnatin tarayya SGF, Babachir David Lawal a ranar Litini, 6 ga watan Fabrairu a lokacin da ya bayyana a gaban wata kwamitin Majalisar Dattawa kan kasafin kudi.

KU KARANTA KUMA: Wani gwamna ya kai ziyara asibiti, abun da ya gani zai baka takaici

Ya kuma lura da cewa kudin na daga cikin naira biliyan 9.88 samarwa da ofishinsa, ya kara da cewa tsohon shugabannin na bukatar sabbin motocin wanda gwamnati n tarayya ta saba yi bayan kowani shekaru hudu.

Bayan Shugaba Muhammadu Buhari wanda ke karagar mulki yanzu, muna da tsohon shugabannin kasa 7.

Su ne: Janar Yakubu Gowon, shugaba Olusegun Obasanjo, shugaba Shehu Shagari, Janar Ibrahim Babangida, shugaban rikon kwarya gwamnatin tarayya Ernest Shonekan, tsohon Shugaban kasa Janar Abdulsalami Abubakar da shugaba Goodluck Jonathan.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
In da ranka, ka sha kallo: Yadda wani mutumi ya ƙulla kyakkyawar abota da Zakanya (Hotuna)

In da ranka, ka sha kallo: Yadda wani mutumi ya ƙulla kyakkyawar abota da Zakanya (Hotuna)

Alheri gadon barci: Halayyar kirki da wani mutumi ya nuna ma wata Zakanya ya sa sun shaƙu da juna, kalli hotunan su
NAIJ.com
Mailfire view pixel