Kungiyar Boko Haram ta fada kwata – Majalisar dinkin duniya

Kungiyar Boko Haram ta fada kwata – Majalisar dinkin duniya

Majalisar dinkin dunyia karkashin sakatare janar na harkokin siyasa, Jeffrey Feltman, ya bayyana cewa kungiyar da ta addabi mutane a yankin arewa maso gabas ta ci halin rashin kudi.

Kungiyar Boko Haram ta fada kwata – Majalisar dinkin duniya

Kungiyar Boko Haram ta fada kwata – Majalisar dinkin duniya

Tun lokacin da aka fitittikesu daga dadjin Sambisa, yan kungiyan suna kai kananan hare-hare da kuma far ma kauyuka da kasashen ketare.

News Agency of Nigeria ta bada rahoton cewa Feltman yayi Magana ga majalisar tsaron majaliar dinkin duniya akan rahoton sakatare janr din na hudu cewa kungiyar zata iya zama kayar wuya dga zaman lafiyan duniya da kuma tsaro.

KU KARANTA: Turai 'Yardua ta bukaci mutane suyiwa shugaba Buhari addu'a

Rahoton tace:

“Boko Haram, kungiya mai alaka da ISIS tana kokarin fadada ayyukan ta’addancinta zuwa wasu kasashen wajen Najeriya."

“Kuma a sani cewa Boko Haram har yanzu babbar matsala ce, saboda tana dubanni mayaka."

“Amma yanzu, ta shiga cikin halin rashin kudi da kuma rikicin cikin gida, kuma ta rabu bangare 2."

“Mayakanta wadanda sun kai 3,000 sun watsu a wasu jihohin kasar."

“ISIL ya fada zamanta a afrika ta yamma da kuma kasashen gabas, duk da cewan bata samu wurare da yawa a yankin ba.”

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile afkuwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

NAIJ.com
Mailfire view pixel