Wajibi ne a bayyana ma jama’a hakikanin lafiyan Buhari – ‘Yan majalisan wakilai

Wajibi ne a bayyana ma jama’a hakikanin lafiyan Buhari – ‘Yan majalisan wakilai

- Wasu mambobin majalisan wakilai sunce yan Najeriya na da hakkin sanin lafiyan shugaban kasansu

- Yan majalisan sun nuna damuwarsu akan yadda ake rufa-rufa game da halin da Buhari ke ciki

Wajibi ne a bayyana ma jama’a hakikanin lafiyan Buhari – ‘Yan majalisan wakilai

Wajibi ne a bayyana ma jama’a hakikanin lafiyan Buhari – ‘Yan majalisan wakilai

Wasu mambobin majalisar wakilan tarayya sun ce fa wajibi ne a bayyana ma yan Najeriya halin da shugaba Muhammadu Buhari ke ciki in da suka ce a fito fili a fadi gaskiya.

Game da cewar jaridan Vanguard, wasu mambobin majalisar wakilan mutanen Najeriya na da hakkin sanin halin shugaban kasansu ke ciki.

KU KARANTA: Lai Mohamed makrayacin banza ne - Fani Kayode

Shugaban kwamitin maganganun jama’a Kingsley Chinda yace:

Akwai bukatan gwamnati ta bayyana mana filla-filla yadda halin shugaban kasan ke ciki ba yadda Lai Mohammed ke Magana ba.”

Zaku tuna cewa mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayyana cewa shugaba Buhari na cikin koshin lafiya saboda sunyi Magana mai tsawo ta wayan tarho a ranan. Amma yan Najeriya na nuna damuwarsu akan maganan, idan da gaske lafiyarsa kalau, shin meyasa bai dawo ba.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel