Takaitattun labaran taraliyan da ya auku a Najeriya ranan Talata

Kamar yau da kullun, jaridar NAIJ.com tanan kawo muku Takaitattun labaran abubuwan da suka faru ranan Talata. 7 ga watan Febrairu,2017, a fadin Najeriya. Ku sha karatu.

1. Abin da na tattauna da Buhari a waya-Osinbajo

Takaitattun labaran taraliyan da ya auku a Najeriya ranan Talata

Takaitattun labaran taraliyan da ya auku a Najeriya ranan Talata

Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya kara tabbatar da cewa Muhammadu Buhari na nan cikin koshin lafiya. Osinbajo yace kuma Buhari zai dawo Najeriya yana kammala gwajin da yake yi a asibiti.

2. Kudiii! Hukumar ‘yan sanda ta kwato kudin magudin zabe N100 million

Takaitattun labaran taraliyan da ya auku a Najeriya ranan Talata

Takaitattun labaran taraliyan da ya auku a Najeriya ranan Talata

Hukumar yan sandan Najeriya ta kwato kudin naira na gugan naira N100 million da aka zargin gwamna Nyesom Wike ya baiwa ma’aikatan hukumar INEC domin magudin zabe.

3. Yarintar da ta kai harin Bam Maiduguri da safen nan

Takaitattun labaran taraliyan da ya auku a Najeriya ranan Talata

Takaitattun labaran taraliyan da ya auku a Najeriya ranan Talata

Wata sabuwar harin Bam da aka kai babban birnin jihar Boeno, Maiduguri a yau wanda wani ma’aikacin hukumar tsaro ta farin kaya wato Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) ya kawar.

4. Mun kwashe kwanaki 3 kan babur kafin muka shigo Maiduguri– Yarinyar da aka kama a Maiduguri da safiyar yau

Wata sabuwar harin Bam da aka kai babban birnin jihar Boeno, Maiduguri a yau wanda wani ma’aikacin hukumar tsaro ta farin kaya wato Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) ya kawar.

5. Zamu daina shigo da tacaccaen mai daga 2019 - Ibe Kachikwu

Takaitattun labaran taraliyan da ya auku a Najeriya ranan Talata

Takaitattun labaran taraliyan da ya auku a Najeriya ranan Talata

Mr Ibe Kachikwu, ministan man fetur yace a ranan Talata,7 ga watan Febrairu cewa Najeriya zata daina shigo da man fetur daga shekarar 2019, a Abuja.

6. Ku kara hakuri da mu-Inji Bola Tinubu

Takaitattun labaran taraliyan da ya auku a Najeriya ranan Talata

Takaitattun labaran taraliyan da ya auku a Najeriya ranan Talata

A jiya ne aka gudanar zanga-zanga ga Gwamnatin Buhari saboda halin da ake ciki a Kasar a halin yanzu. Wani Babban Jigo na Jam’iyyar APC mai mulki Asiwaju Bola Ahmed Tinubu yayi kira ga ‘Yan Najeriyan da su kara hakuri.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

NAIJ.com
Mailfire view pixel