Jama’a gari sun yiwa fasto lilis, ashe dama mayaudari ne

Jama’a gari sun yiwa fasto lilis, ashe dama mayaudari ne

Wani mutum mai ikirarin cewa shi fasto ne mai suna Severino Lukoya ya tsallake rijiya da baya yayinda mutanen unguwa a kasar Uganda sukayi masa lilis akan cewa dama karya da yaudaransu yake yi.

Jama’a gari sun yiwa fasto lilis, ashe dama mayaudari ne

Jama’a gari sun yiwa fasto lilis, ashe dama mayaudari ne

Jaridar Uganda Monitor ta bada rahoton cewa Mr Lukaya wanda shine shugaban cocin New Jerusalem Tabernacle Church, ya tafi da mambobinsa garin Kalingo domin wa’azi, yana ikirarin cewa ubangiji ne ya turosa inda yake baiwa mutane labara daban-daban. Game da cewarsa, Ubangiji ne ya turo sa yayi hakan.

KU KARANTA: Hanyoyi 3 na kawo karshen matsalolin arewa

Amma faston, wanda yake hada wa’azi da karya akan musulunci da kiristanci, bai son mutane sun fara gajiya da shi ba. Kawai yayinda ya fara wa’azi mutane suka rufasa da duka ba tausayi.

Wani mazauni unguwa yace: “Ba faston gaske bane. Karya yake fadawa mutane kuma mun gaji da shi.”

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel