LABARI DA DUMI-DUMI: Yan sandan Najeriya sun dawo da naira miliyan 111 na cin hanci da aka ba jami’an INEC

A ranar Talata yan sandan Najeriya sun kwato sama da naira miliyan 111 daga hannun jami’an hukumar zabe wanda gwamnatin jihar Rivers ta basu a matsayin cin hanci a lokacin zaben da ya gudana a ranar 10 ga watan Disamba a jihar.

LABARI DA DUMI-DUMI: Yan sandan Najeriya sun dawo da naira miliyan 111 na cin hanci da aka ba jami’an INEC

Kungiyar bincike da Sufeto Janar na yan sanda ta gabatar da rahoton ta a Anbuja a yau.

Kwamitin tace an kwato kudin ne daga hannun mutane 23 da ake zargin anba cin hanci don magudin zabe.

LABARI DA DUMI-DUMI: Yan sandan Najeriya sun dawo da naira miliyan 111 na cin hanci da aka ba jami’an INEC

Shugaban kwamitin, DCP Damian Okoro ya bayyana hakan, “gaba daya kudin da aka kwato daga jami’an hukumar zaben ya kama naira miliyab 111.3 cikin naira miliyan 360.

An ba ko wannensu naira miliyan 15.

Manyan jami’an hukumar ta zabe kuma sun samu naira miliyan 20 ko wani mutun daya.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda neman gira na hauren baki a kasar Libya yake janyo musu asarar idanu

NAIJ.com
Mailfire view pixel