Kudiii! Hukumar ‘yan sanda ta kwato kudin magudin zabe N100 million

Kudiii! Hukumar ‘yan sanda ta kwato kudin magudin zabe N100 million

Hukumar yan sandan Najeriya ta kwato kudin naira na gugan naira N100 million da aka zargin gwamna Nyesom Wike ya baiwa ma’aikatan hukumar INEC domin magudin zabe.

Kudiii! Hukumar ‘yan sanda ta kwato kudin magudin zabe N100 million

Kudiii! Hukumar ‘yan sanda ta kwato kudin magudin zabe N100 million

Kwamitin bincike na hukumar yan sandan ya bada rahoton cewa ta kwato kudi N100million daga hannun ma’aikatan hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta INEC da aka tsare bayan zaben jihar Ribas.

KU KARANTA: An biyo James Ibori da EFCC

Game da cewar jaridan Sahara Reporters. Kwamitin binciken hukumar yan sandan tace ta amso kudin ne da aka baiwa ma’aikayan INEC din kuma wanda ake zargin gwamnan jihar RIbas, Nyesom Wike, ne ya basu.

Zaku tuna cewa kwamitin binciken hukumar yan sanda ta damke wasu ma’aikatan INEC guda 26 wadanda suka gudanar da zaben watan Disambar 2016 na jihar Ribas.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Alheri gadon barci: Halayyar kirki da wani mutumi ya nuna ma wata Zakanya ya sa sun shaƙu da juna, kalli hotunan su

NAIJ.com
Mailfire view pixel