Mutane 8 sun mutu a mummunan hatsarin babbar mota a Katsina

Mutane 8 sun mutu a mummunan hatsarin babbar mota a Katsina

Kwamandan hukumar kula kare haddura ta kasa (FRSC) Abdu Bagadawa ya ce a dalilin wata mummunar hadarin mota da akayi a karshen makon da ya wuce mutane takwas ne suka rasa rayukansu in da wadansu da yawa suka jikkita a sanadityyar hakan.

Mutane 8 sun mutu a mummunan hatsarin babbar mota a Katsina

Mutane 8 sun mutu a mummunan hatsarin babbar mota a Katsina

Ya ce wata babban motar daukan kaya ne mai labar kamar haka XA247DTS make da shanu da wadansu fasinjoji 58 ta kauce hanya sannan ta fada wani katon rami inda hakan yayi sanadiyyar mutuwan wasu daga cikin fasinjojin da ke motar da kuma shanu da yawa.

Kwamandan ya ce mutane takwas ne suka rasa rayukansu nan take sannan wasu 38 suka sami raunuka dabam-dabam.

An kai su asibiti a Katsina.

Kwamandan ya shawarci mutane da su daina shiga irin wadannan motoci domin akwai babban hadari acikin sa.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel