Shugaban makaranta ya yi wa dalibi mugun duka saboda yayi fashi (hotuna)

Shugaban makaranta ya yi wa dalibi mugun duka saboda yayi fashi (hotuna)

Wani shugaban makaranta yayi wa malami dukan rashin tausayi kan yayi fashin zuwa makaranta.

Shugaban makaranta ya yi wa dalibi mugun duka saboda yayi fashi (hotuna)

Shugaban makaranta ya yi wa dalibi mugun duka saboda yayi fashi (hotuna)

A cewar wata mai amfani da Facebook, Utibe Micheal, shugaban makarantar kirista dake Obio, jihar Imo, yayi wa kaninta mugun duka saboda yayi fashin makaranta ba tare da ya nemi sanin dalilin da ya hana yaron zuwa makaranta ba.

KU KARANTA KUMA: Gwamnatin tarayya ta gargadi shugabannin addini kan kalaman tsokana

Ka fassaran abunda ta rubuta: “Kuga abunda shugaban makarantar sakandare dake Obio imo yayi ma kanina saboda yayi fashin zuwa makaranta. Mutumin baima damu da ya nemi sanin dalilin fashin ba ko yaron baida lafiya ne ko kuma baida kudin mota.”

Mugunta !

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC
NAIJ.com
Mailfire view pixel