Yan Najeriya sun ce NASS su yi maza su maida Osinbajo shugaban kasa

Yan Najeriya sun ce NASS su yi maza su maida Osinbajo shugaban kasa

- Yan Naijeriya sun fada cewa, yan majalisa su yi sauri su maida maitaimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ainihin shugaban kasa

- Shugaban kasa a cikin maganar da ya fito a takarda ya ce ba zai yia dawo ba ranar Lahadi domin zai tsaya a kara duba lafiya jikin sa

Yan Naijeriya sun ce NASS su yi maza su maida Osinbajo shugaban kasa

Wasu yan Naijeriya sun gaya wa NASS su cire Buhari

Yan Najeriya sun fada cewa, yan majalisa su yi sauri su maida mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ainihin shugaban kasa.

Wannan zance ya taso bayan a fada ranar Ladi cewa, Shugaba Muhammadu Buhari zai kara hutu a kasar Ingila.

Shugaban kasa a cikin maganar da ya fito a takarda ya ce ba zai iya dawo ba ranar Lahadi domin zai tsaya a kara duba lafiya jikin sa.

KU KARANTA: Mara imani ne zai yi fatan Buhari ya mutu – Kakakin APC

Yawanci yan Naijeriya sun ce yan majalisa su dauki mataki su fada cewar, shi Muhammadu Buhari ba zai iya aiki ba domin rashin lafiya kuma sa, Osinbajo a matsayin shugaban kasa.

Wani mai duba harkan siyasa, James Edeh ya mika ma ofishin shugaban kasa laifi cewar, sun ki su bayyana ma kowa yadda lafiya shugaban kasa yake.

Ya ce: “Ina tunani akan su yan majalisa su dauki mataki akan cewa, shugaban kasa ba zai iya rike kasan ba saboda bai da lafiya. Kar su rike duk kasan kamar abin wasa. Bai kamata su yi wasa da wajen million 160 mutane. Gaskiya shi ne Buhari ba zai iya rike kasan ba kuma saboda rashin lafiya. Su san wani a matsayin shugaban kasan.”

KU KARANTA: Shugaban kasa Buhari na shirin dawowa

Wani mai matsayi a PDP na Kaduna Jamil Seidu shi ma ya bada umarni cewar, ofishin shugaban kasa su dena buga was boye-boye da lafiyan Buhari.

Ya ce, “Ya isa su aka nan, su gaya mana gaskiya. Mun gaji da duk was an. Da gani, Baba (Buhari) bai da lafiya, ba zai yia rike kasan ba kunma, a bari maitamikin say a karba.”

Wani mai passara magana rayuwa da siyasa, Segun Adewale ya kuma ce yan Naijeriya sun gaji da jiran shi shugaban kasa.

Ya na fada cewar, “inda abin ya rikice kwakwata, su fada mana. Ba mu ji dadi ba kuma da abubuwar da su ke faruwa.''

Kuma wai an duba kan gizo-gizo, za a gan cewar, yawancin yan Najeriya sun a fishi akan kari hutun.

Yawanci yan duba gizo-gizo suna tambaya shugaban kasa cewar, ya yi magana kowa ya ji, ya gan shi kan telebijan.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel