Hukumar ‘yan sanda ta gano mabuyan ‘yan Boko Haram a jihar Kano, ta damke mutane 53

Hukumar ‘yan sanda ta gano mabuyan ‘yan Boko Haram a jihar Kano, ta damke mutane 53

- Rundunar sojin Najeriya ta tsamo yan Boko Haram daga cikin dajin Sambisa kuma da dama daga cikinsu sun gudu wasu garuruwa

- Bayan wani iwu da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje yayi, jami’an tsaro sun tashi da aiki

Hukumar ‘yan sanda ta gano mabuyan ‘yan Boko Haram a jihar Kano, ta damke mutane 53

Hukumar ‘yan sanda ta gano mabuyan ‘yan Boko Haram a jihar Kano, ta damke mutane 53

Hukumar yan sanda sun gani wata mabuyar Boko Haram a jihar Kano.

Hukumar yan sandan ta gano hakan ne a wata farmaki da ta kai tare da hukumar tsaron farin hula wato Nigerian Securities and Civil Defence Corps, da hukumar Hizbah da kuma yan banga a jihar.

KU KARANTA: Karen EFCC ta bi Ibori

Jaridar New Telegraph ta bada rahoton cewa hukumomin tabbatar da tsaro sun farka daga bacci ne bayan wata farga da gwamnan jihar Dakta Abdullahi Ganduja yayi akan cewa yan Boko Haram sun shigo jihar Kano.

Rahoton tace hukumomin tsaron na dube-dubentane inda ta gano mabuyar kuma an damke yan Boko Haram 53 bisa ga rahoton ta aka samu.

Yayinda suke tabbatar da kamun, kakakin hukumar yan sanda a jihar, DSP Magaji Musa Majiya, yace yan Boko Haram 53 da aka kama kari ne akan mutane 840 da aka damke a fadin tarayya.

Rahoton ta kare da cewa ana gudanar da bincike akan yan Boko Haram din.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim
NAIJ.com
Mailfire view pixel