Ni ba na yin ado kyau na ya ishe ni – Maryam Booth

Ni ba na yin ado kyau na ya ishe ni – Maryam Booth

Shahararriyar ‘yan wasan fina-finan Hausa kuma gwanar ado Maryam Booth ta ce ”ni Ba na yin ado domin ni ce adon da kanta.”

Ni ba na yin ado kyau na ya ishe ni – Maryam Booth

Ni ba na yin ado kyau na ya ishe ni – Maryam Booth

Maryam Booth ta fadi hakanne a shafinta na Instagram da ta saka wata sabuwar hoto na ta.

Maryam ta kware a harkar ado bayan gogewa da tayi a harkar fina-finan Hausa.

A wani labarin kuma, Jaruma ‘yar wasan finafinan Hausa Jamila Umar Nagudu ta karyata rade-radin da ake ta yadawa wai Allah yayi mata rasuwa.

Jamila ta ce tana nan cikin koshin lafiya bata mutu ba kuma.

Ta fadi hakanne a wata sako na bidiyo da ta saka a shafinta na Instagram jiya Asabar.

A bidiyon Jamila ta ce a wannan lokacima za ta yi tafiya ne zuwa garin Kaduna daga Kano.

Tare da yan uwanta tana wasa da raha a tsakaninsu.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel