Dino Melaye ya caccaki mataimakin shugaban kasa

Dino Melaye ya caccaki mataimakin shugaban kasa

- Shugaban kwamitin birnin tarayya Abuja a majalisar Dattawan Sanata Dino Melaye ya ce ya kamata majalisar dattawan ta binciki kwangilar da aka bayar ta gina Gate din shiga gidan mataimakin shugaban kasa

- Melaye ya ce, bai dace a ce gina babban kofar shiga gida mai tsarin dakunan kwana 3 shi ne zai ci har naira miliyan 250 ba?

Dino Melaye ya caccaki mataimakin shugaban kasa

Dino Melaye ya caccaki mataimakin shugaban kasa

Ya bayyana cewa ko wanda aka gina na shugaban majalisar dattawa da ta wakilai kudin da aka kashe bai kai haka ba.

A wani labarin kuma, Shugaba Muhammadu Buhari ya aikewa da Majalisar Kasa bukatar kara kwanakinsa a birnin London domin karbar sakamakon gwaje - gwajen lafiya da likitocinsa suka yi masa.

Shugaba Buhari ya shirya dawowa Abuja a yammacin yau, amma likitocinsa suka shawarci ya kammala karbar sakamakon kafin ya dawo Nijeriya.

Daga birnin na London, Shugaba Buhari ya bayyana godiyarsa ga 'yan Nigeria sakamakon kulawa, addu'o'i da fatan alherin da suke yi masa.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Zan so diyar ciki na tayi harkar fim - Sadiq Ahmad

Dandalin Kannywood: Zan so diyar ciki na tayi harkar fim - Sadiq Ahmad

Dandalin Kannywood: Zan so diyar ciki na tayi harkar fim - Sadiq Ahmad
NAIJ.com
Mailfire view pixel