Takaitattun labaran abubuwan da suka faru karshen mako

Takaitattun labaran abubuwan da suka faru karshen mako

Kamar yau da kullun, jaridar NAIJ.com tana kawo muku Takaitattun labaran abubuwan da suka faru karshen makon da ya gabata a fadin Najeriya. Ku sha karatu

1. Abinda Buhari keyi kowani ranan Allah - Femi Adesina

Takaitattun labaran abubuwan da suka faru karshen mako

Takaitattun labaran abubuwan da suka faru karshen mako

Mai Magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, ya bayyana yadda shugaba Buhari ke gudanar ayyukan rayuwar a kullun.

2. Hukumar EFCC ta sake daskare asusun bankin Fayose

Takaitattun labaran abubuwan da suka faru karshen mako

Takaitattun labaran abubuwan da suka faru karshen mako

Gwamnan jihar Ekiti, Mr Ayodele Fayose, ya tuhumci hukumar hana almundahana da yima tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC, ya daskarar masa da asusun bankinsa guda 2 na Zenith Bank, shiyar Ado-Ekiti.

3. Janar Babangida ya dawo bayan jinya a kasar Switzerland

Takaitattun labaran abubuwan da suka faru karshen mako

Takaitattun labaran abubuwan da suka faru karshen mako

Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya dawo daga jinya daga kasar Switzerland a ran asarbar, 4 ga watan Februiaru.

4. Alhamdulillahi! An kashe Dorinar da ta addabi mutanen Abuja

Da ikon Allah, masu farauta sun kashe dorinar da ta addabi mazauna kananan hukumar Abaji da Kwali a garin Abuja a jiya Asabar, 4 ga watan Febrairu a kusa da rafin Gurara.

5. Kungiyar musulman daliban Najeriya MSSN ta kammala taron ta na kasa

Takaitattun labaran abubuwan da suka faru karshen mako

Takaitattun labaran abubuwan da suka faru karshen mako

Kungiyar musulman daliban Najeriya wato Muslim Students’Society of Najeriya MSSN ta kammala taron ta na shugabannin kungiyar ta kasa wanda aka gudanar a jihar Legas.

6. Jonathan ya roki Trump ya taimakawa Najeriya

Takaitattun labaran abubuwan da suka faru karshen mako

Takaitattun labaran abubuwan da suka faru karshen mako

A farkon wannan Watan Tsohon shugaban kasa Dr. Goodluck Ebele Jonathan ya gabatar da jawabi a gaban Majalisar Amurka inda aka gayyace sa domin yayi magana game da matsalolin Najeriya musamman rikicin addini da sauran su.

7. Shugaba Buhari ba zai dawo gobe ba saboda wadannan dalilai

Takaitattun labaran abubuwan da suka faru karshen mako

Takaitattun labaran abubuwan da suka faru karshen mako

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika wata takarda ga majalisar dokokin kasa a yau, Lahadi, 5 ga watan Faburairu, inda yake bayyana niyyarsa ya dakarta da hutunsa domin yana so kammala jinya da kuma karbe sakamakon iri-irin gwaji da yayi kan shawarar likitocinsa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ana muzgunawa Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel