MSSN ta kammala taron ta na kasa

MSSN ta kammala taron ta na kasa

Kungiyar musulman daliban Najeriya wato Muslim Students’Society of Najeriya MSSN ta kammala taron ta na shugabannin kungiyar ta kasa wanda aka gudanar a jihar Legas.

Kungiyar musulman daliban Najeriya MSSN ta kammala taron ta na kasa

Kungiyar musulman daliban Najeriya MSSN ta kammala taron ta na kasa

Shugaban kungiyar ta kasa Ustaz Muhammad Jameel Muhammad ya bayyana hakan ne a yau a jihar Legas inda yace:

“ Kwamitin shugabannin kungiyar da kuma kwamitin ma’aikatan kungiyar musulman daliban Najeriya sun samu nasarar kammala taron sun a kasa inda aka kai manufa mai kyau karkashin shugabancin shugaban kungiyar na 35th daga ranan 4 zuwa 7 na watan Jumadal-ula, shekarar 1438AH (2-5 Feb 2017) a masallacin Rahmat Islamiyyah mosque, Muslim Avenue, Ikeja, Legas.”

“Muna addu’a ga duka mahallata Allah ya mayar su muhallansu lafiya. Ameen.”

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Jirgin mata zalla na farko zai sauka Najeriya daga kasar Habasha

Jirgin mata zalla na farko zai sauka Najeriya daga kasar Habasha

Jirgin mata zalla na farko zai sauka Najeriya daga kasar Habasha
NAIJ.com
Mailfire view pixel