An kashe Dorinar da ta addabi mutanen Abuja

An kashe Dorinar da ta addabi mutanen Abuja

Da ikon Allah, masu farauta sun kashe dorinar da ta addabi mazauna kananan hukumar Abaji da Kwali a garin Abuja a jiya Asabar, 4 ga watan Febrairu a kusa da rafin Gurara.

Alhamdulillahi! An kashe Dorinar da ta addabi mutanen Abuja

Alhamdulillahi! An kashe Dorinar da ta addabi mutanen Abuja

A bangare guda, wani dalibi ya bayyana hotunan wani babban macijin da aka kama a gidan kwanan dalibai a jihar Anambra.

KU KARANTA: Ana hallaka musulmai a kasar Myanmar

Game da cewar dalibin wanda ya daura hotuna a shafin ra’ayinsa, an kashe macijin ne bayan gidan.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili
NAIJ.com
Mailfire view pixel