Abinda Buhari keyi kowani ranan Allah - Femi Adesina

Abinda Buhari keyi kowani ranan Allah - Femi Adesina

Mai Magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, ya bayyana yadda shugaba Buhari ke gudanar ayyukan rayuwar a kullun.

Abunda Buhari keyi kowani ranan Allah - Femi Adesina

Abunda Buhari keyi kowani ranan Allah - Femi Adesina

A wata hira da yayi da Radio Continental 102.3FM, lokacin aka tambayesa yadda shugaba Buhari rayuwarsa nay au da kulln:

“Yana zuwa ofis misalin karfe 9 am. Abinda yake na farko shine mu kawo masa jaridun da muka shirya masa, kuma kafin ya shigo,mun shirya masa saboda abinda zai fara karantawa.

KU KARANTA: Buhari na shirin dawowa

" Sannan ya fara duba wasu abubuwan da muka shirya masa. Na dukkan ma’aikata, diraktocin hukumomi na ganawa da shi. Mutum ne mai kokarin gaske. Ina mamakin yadda yak abubuwanshi yana mai shekara 74.

“Abinda yakeyi kenan har yamma, idan ya koma gida domin cin abinci da hutu, sai kuma akwai masu kawo masa ziyara wadanda zai gana da su,idan akwai.

"Wani abu daya da wannan shugaban kasa shine, baka zuwa gidansa ka ga taon kasuwa. An fada mini cewa a gwamnatin da ya gabata, zakaga ana sha’ani har misalin karfe 2 na dare. Amma wannan mutumin dan ka’ida ne, yana shirya abubuwansa kuma yana yin abubuwan da yake iyawa. Dukkan bangarori na samun lokacinsa, ina tabbatar muku da haka.”

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel